Biden Ya yi Jawabin Bude Babban Toro Kan Dimokaradiyya (English)

Your browser doesn’t support HTML5

Shugaban Amurka Joe Biden ya amsa cewa ita ma kasar shi ta na da irin na ta raunin, yayin da ya ke karbar bakuncin Babban Taro Kan Tsarin Dimokaradiyya ta kafar yanar gizo...

Shugaban Amurka Joe Biden ya amsa cewa ita ma kasar shi ta na da irin na ta raunin, yayin da ya ke karbar bakuncin Babban Taro Kan Tsarin Dimokaradiyya ta kafar yanar gizo, wanda ya hada shugabannin kasashen duniya, kungiyoyin jama’a, da fannonin masu zaman kansu don ganin an “gabatar da ingantacciyar ajanda don sabunta al’amura a dimokaradiyyance, sannan kuma a magance mafiya hadari daga cikin matsalolin da tsarin dimokaradiyya ke fuskanta a wannan marrar, ta wajen daukar matakan bai daya.”