TASKAR VOA: Biafra a Idanun Majalisar Dinkin Duniya

Your browser doesn’t support HTML5

Rahotannin wannan makon sun hada da: -Matsayin Biafra a idanun Majalisar Dinkin Duniya -Illolin siyan magani akan titi -Rawar da fasahar zamani ke takawa ga yaran da basu zuwa makaranta