Bayanin Rundunar Tsaron Najeriya Kan Hari Da Aka Kai Borno

Your browser doesn’t support HTML5

Rundunar Tsaron Najeriya ta yi bayani dalla dalla kan harin kunar bakin wake irin na ta'addanci da aka akai garin Gwoza dake jihar Borno da yai sanadiyyar mutuwar sojoji uku da fararen hula ashirin