Bayan Warke Shugaba Trump Daga Zargi Ba Bu Tabbas Game Da Makomarsa A Siyasa

Your browser doesn’t support HTML5

Bayan wanke tsohon shugaban kasar Donald Trump da majalisar dattijai ta yi akan zargin tunzura magoya bayansa tayar da tarzoma a ginin majalisar, ba bu tabbas a game da makomar Trump din a siyasance.