Batutuwa Masu Daukan Hankali A Makon Da Muke Bankwana Da Shi

Your browser doesn’t support HTML5

A wanan makon mun yi duba kan abubuwa masu daukan hankali kaman yadda jami’an tsaro a Najeriya ke ci gaba da kara kaimi wajen kokarin ceto mahaifiyar sanannen mawakin nan Dauda Kahutu Rarara da yadda mawakin jazz dan kasar Habasha, Mulatu Astatki ya cashe a gaban wani gungun jama’a a dandalin Howard