Barazanar 'Yan Bindiga Ga Al'ummomin Zamfara

Your browser doesn’t support HTML5

Barazanar da wasu yanbindiga suka yiwa al'umar Jihar Zamfara da sabbin hare haren da suke kaiwa na cigaba da jan hankalin jama'a suna tattauna da bayyana damuwa akan lamarin.