VOA60 DUNIYA: BANGLADESH Sama Da Mutane 5000 Ne Suka Yi Zanga Zanga

Your browser doesn’t support HTML5

Sama da mutane 5000 ne suka yi zanga zangar nuna rashin jin dadin da zargin kisa da fyaden da ake wa Musulmi ‘yan kabilar Rohingya a Myanmar.