Shin a tsarin dimokradiya bangaren zartaswa nada hurumin gurfanar da shugabannin majalisaun dokokin gaban shari'a akan yadda majalisun suka zabesu?
WASHINGTON DC —
Ministan Sahari'ar Najeriya Barrister Malami ya shigar da karar shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki da mataimakinsa yana zarginsu da sauya dokokin zaben majalisar.
Majalisar dattawan ta bukaci ministan shari'ar Abubakar Malami da ya bayyana gabanta saboda karar da ya shigar yana zargin shugaban majalisar Dr Bukola Saraki da Mataimakinsa Ike Ekweremadu da laifin sauya dokokin zabensu.
Ga cikakken bayani.
Your browser doesn’t support HTML5