BAKI MAI YANKA WUYA: ‘Yan Najeriya Sun Bayyana Kalubalen Da Suke Fuskanta Sanadiyyar Tsarin Sauya Kudaden Kasar - Fabrairu 15, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

‘Yan Najeriya na ci gaba da bayyana irin matsaloli da kalubale da suke fuskanta sanadiyyar tsarin babban bankin Najeriya na sauya fasalin wasu kudaden kasar, a yayin da kuma za mu ji matsayar wannan tsari ta fuskar doka.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: ‘Yan Najeriya Sun Bayyana Kalubalen Da Suke Fuskanta Sanadiyyar Tsarin Sauya Kudaden Najeriya - Fabrairu 15, 2023