BAKI MAI YANKA WUYA: Wasu Jam’iyyun Siyasa a Najeriya Sun Musanta Rade-radin Hadaka Da Wata Jam’iyya - Fabrairu 22, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Sanyinna

Wasu jam’iyyun siyasa a Najeriya sun musanta rade-radin hadaka da wata jam’iyya, duk da ya ke masana na hasashen wannan hadakar a dab da ranar zabe.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Wasu Jam’iyyun Siyasa a Najeriya Sun Musanta Rade-radin Hadaka Da Wata Jam’iyya.mp3