BAKI MAI YANKA WUYA: Siyasar Amurka Da Kuma Hukumcin Kotun Kolin Najeriya Kan 'Yancin Kananan Hukumomi-Yuli, 17, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Bami Mai Yanka Wuya a yau ya yi nazari kan siyasar Amurka da ta dau zafi, yayin da tsohon Shugaban kasar Donald Trump ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin hallaka shi.

Shirin ya kuma nazarci hukumcin da Kotun kolin Najeriya ta zartar kan ‘yancin cin gashin kan kananan hukumomi, da masana ke ganin da sauran rina a kaba.

Saurari cikekken shirin na Murtala Faruk Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

Siyasar Amurka da hukumcin kotun kolin Najeriya