BAKI MAI YANKA WUYA: Ra'ayoyin 'Yan Najeriya Dangane Da Kwanaki 100 Na Gwamnatin Bola Tinubu - Satumba 13, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Ra'ayoyin 'yan Najeriya dangane da kwanaki 100 na gwamnatin Bola Tinubu musamman kamun ludayinsa kan alkawuran da ya yi na mangance matsalolin tsaro da tattalin arziki.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA