WASHINGTON, DC —
Kafin Majalisar dokokin tarayyar Najeriya ta tafi hutun ba shiri bayan bullar cutar Coronavirus ta fara tattaunawa kan batun kayyade ilimin shugabannin siyasa.
Saurari cikakken bayani:
Your browser doesn’t support HTML5
BAKI MAI YANKA WUYA: Muhawara Kan Kudurin Doka Mai Neman Kayyade Mafi Karancin Ilimin 'Yan Siyasa-10:00"