BAKI MAI YANKA WUYA: Matsayar Wasu Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama A Kano Kan Bada Belin Alhassan Ado Doguwa – Maris 15, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Sanyinna

Yayin da wata kotu a Kano ta ba da belin, dan majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa da ake tuhuma da kisan kai, wasu kungiyoyin kare hakkin bil adama sun ce ba za ta sabu ba.

Hankali ya karkata kan yadda za ta kaya a zaben gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi da za'a gudanar a karshen mako.

Saurari shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Matsayar Wasu Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama A Kano Kan Bada Belin Alhassan Ado Doguwa .mp3