BAKI MAI YANKA WUYA: Jam’iyyar PDP Ta Dauki Matakan Sasantawa Da Gwamna Neysom Wike, Satumba 14, 2022

Murtala Faruk Sanyinna

ABUJA,NIGERIA - A cikin shirin na wannan mako za a ji cewa duk da yake dai babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta soma daukar matakan sasantawa da daya daga cikin jiga jiganta, gwamnan jihar Ribas, Neysom Wike, to amma ta ce akasarin sharuddan da ya gindaya na sulhun ba za su yiwu ba a halin yanzu.

Saurari cikakken shirin, wanda Murtala Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

Babban Jamiyyar Adawa Ta PDP Ta Dauki Matakan Sasantawa Da Jigonta Gwannan Jihar Ribas Neysom Wike