BAKI MAI YANKA WUYA: Guguwar Girgiza Sarakuna Da Masarautu Da Shugabannin Siyasa Ke Yi , Yuli 03, 2024

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan makon ya yi nazarin guguwar girgiza sarakuna da masarautu da shugabannin siyasa ke yi na cigaba da yaduwa a Arewacin Najeriya. Baya ga Kano da ke fama da wannan dambarwar, wata sabuwa ta bullo a jihar Sokoto.

A saurari shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Guguwar girgiza sarakuna da masarautu da shugabannin siyasa ke yi, Yuli 03, 2024