BAKI MAI YANKA WUYA: Goyon Bayan Da Obasanjo Ya Nunawa Peter Obi Na Ci Gaba Da Tada Kura a Siyasar Najeriya - Janairu 11, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Sanyinna

Shirin na wannan makon ya duba yadda goyon bayan da tsohon shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo ya nuna wa dan takarar jam’iyyar Labor Peter Obi ke ci gaba da ta da kura a siyasar kasar.

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Goyon Bayan Da Obasanjo Ya Nunawa Peter Obi Na Ci Gaba Da Tada Kura a Najeriya.mp3