BAKI MAI YANKA WUYA: Dan Takarar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Gana Da Jami’ai A Kasar Amurka - Disamba 14, 2022

  • Murtala Sanyinna

Murtala Sanyinna

A cikin shirin na wannan makon, dan takarar shugabancin Najeriya a karkashin inuwar jam’iyyar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso ya gana da jami’ai da wasu al’ummomi a kasar Amurka a wata ziyara.

Saurari shirin a sauti

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Dan Takarar NNPP Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Gana Da Jami’ai A Kasar Amurka -