BAKI MAI YANKA WUYA Cacar Baki Tsakanin Dan Takarar PDP Atiku Abubakar Da Nyesom Wike Na Kara Muni.mp3

Your browser doesn’t support HTML5

Har yanzu ana ci gaba da yakin cacar baki tsakanin bangaren dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, da wanda ya kayar a zaben fidda gwani, Nyesom Wike.