Shirye-shirye BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Tattalin Arzikin Najeriya Da Ke Cikin Mawuyacin Hali- Fabrairu 14, 2023 03:11 Fabrairu 14, 2024 Murtala Sanyinna Murtala Faruk Sanyinna Dubi ra’ayoyi WASHINGTON, D.C. — Shirin na wannan makon ya maida hankali ne kan wani rahoton da asusun ba da lamuni na duniya IMF ya fitar da ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya na cikin wani mawuyacin hali, abinda ya sa farashin kaya a kasar ke hauhawa. Saurari shirin: Your browser doesn’t support HTML5 BAKI MAI YANKA WUYA