BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Korafe-Korafe a Arewa Kan Ministocin Da Shugaba Bola Tinubu Ya Nada - Agusta 23, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Korafe-korafe sun karade Arewa kan Ministocin da Shugaba Bola Tinubu ya nada, musamman tsofaffin gwamnoni biyu, Badaru Abubakar da aka baiwa Ministan tsaro, da kuma Bello Matawalle karamin Ministan tsaro, wanda hakan ya sa wasu ke cewa sabuwar gwamnatin ta nuna ba da gaske take yi a yaki da matsalar tsaro a yankin ba.

Saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA