BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Karfi Ko Damar Da Jam'iyyun Siyasa Da 'Yan Takararsu Ke Da Shi Na Lashen Zaben Shugaban Kasa - Fabrairu 1, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Sanyinna

Shirin na wannan makon ya duba batun karfi ko damar da jam’iyyun siyasar Najeriya da ‘yan takarar su suke da shi na lashe zaben shugaban kasa, kuma ina ne kowannensu yake da gibi?

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Karfi Ko Damar Da Jam'iyyun Siyasa Da 'Yan Takarar Su Na Shugaban Kasa a Najeriya Ke Da Shi Na Lashen Zabe.mp3