BAKI MAI YANKA WUYA: Batun Dakatar Da Sanata Kwankwaso Daga Jam'iyyar NNPP - Satumba 06, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

Shirin na wannan makon ya maida hankali kan yadda Jam’iyyar People’s Nigeria (NNPP) ta shiga cikin wani rikici na cikin gida da ta kai ga dakatar da wasu manyan jam’iyyar da suka hada da fitaccen dan siyasa Rabiu Musa Kwankwaso.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA