WASHINGTON, D. C. - Takaddamar siyasar rikicin Isra’ila da Falasdinu aba ce mai dadadden tarihi. Ko mine ne musabbabin wannan zaman doya da manja tsakaninsu?
Saurari cikakken shirin da Murtala Faruk Sanyinna ya gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5