BAKI MAI YANKA WUYA: An Tsige Kakakin Majalisar Dokokin Amurka, Karon Farko A Tarihi - Oktoba 04, 2023

  • Murtala Sanyinna

Murtala Faruk Sanyinna

An tsige kakakin majalisar dokokin Amurka, karon farko a tarihi, sannan shugabannin gwamnatin mulkin sojan Nijar sun kama turbar daidaita al’amura da Najeriya, da ma sauran makwabtansu.

Saurari shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

BAKI MAI YANKA WUYA