BAKI MAI YANKA WUYA: An Cafke Wani Shugaban Jam’iyyar APC Mai Mulki Da Tarin Katunan Zabe. Oktoba 19, 2022

Murtala Faruk Sanyinna

ABUJA, NIGERIA- A cikin shirin na wannan mako Hukumar kidayar Jama’a ta Najeriya ta tsara gudanar da kidayar ‘yan kasar a daidai sa’adda ake hada-hadar mika mulki ga sabuwar gwamnati a shekara mai zuwa ta 2023, To ko hakan zai yiwu a cikin kakar zabe?A Jihar Kano kuma ‘yan sanda sun kama wani shugaban jam’iyyar APC mai mulki da tarin katunan zabe, lamarin da ya sa ‘yan adawa suka ce da lauje cikin nadi.

Saurari cikakken shirin daga Murtala Faruk Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

10-19-2022 BAKI MAI YANKA WUYA 136.mp3