BAKI MAI YANKA WUYA

Murtala Faruk Sanyinna

BAKI MAI YANKA WUYA 8/28/2028

Yayin da aka tunkari babban zaben shugaban kasar Ghana, babbar jam’iyyar adawa ta NDC ta gindaya sharuda 6, kafin ta saka hannu a yarjejeniyar zaman lafiya a tsakanin jam’iyyun siyasa.

A saurari shirin tare da Murtala F. Sanyinna:

Your browser doesn’t support HTML5

8-28-24 BAKI MAI YANKA WUYA.mp3