Babu maganar cire rubutun Ajami a takardar Naira - CBN

Your browser doesn’t support HTML5

Yayin da ake ci gaba da takaddama kan sake fasalin takaradar Naira, Babban bankin Najeriya CBN ya ce, ba zai yi wani abu da zai ta da hankulan 'yan Najeriya ba yayin da ake wannan shirin.