Babban Bikin Karramawa Na Mata Mawaka Na Shekara-Shekara Ya Karrama Wasu Mata Mawaka

Your browser doesn’t support HTML5

Mawaka 9 ne daga sassa daban-daban na duniya aka karrama a bikin na bana, wadanda kuma suka wakilci rukunoni daban-daban. Sun hada da mawakiyar Afrobeats daga Najeriya TEMS, wadda ta lashe babbar lambar yabo ta fitacciyar mawakiya ta wannan shekara.