WASHINGTON DC, —
Ta'addancin kungiyar Boko Haram na da matukar tasiri ga koma bayan ilimi a Najeriya da makotanta. Mafita daya da za'a iya magance matsalar, ita ce duk masu ruwa da tsaki su tashi tsaye.
Your browser doesn’t support HTML5
Ayyukan Ta'addanci Na Gurguntar Da Fannin Ilimi A Ko Ina