BIDIYO: Ayyukan Hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta NEMA a Najeriya

Your browser doesn’t support HTML5

Bayanin Darektan NEMA, Alhassan Nuhu kan yadda hukumar ke gudanar da ayyukanta na bada agaji a lokacin damina idan ambaliyar ruwa ta auku.