AREWA A YAU: Waiwaye Kan Rayuwar Marigayi Tsohon Shugaban Najeriya Umaru Musa Yar’Adua

Late Umaru Musa Ya'Adua (Twitter/ @officialPDPNig)

A wannan mako, shirin “Arewa A Yau,” ya tattauna ne da tsohon ministar a gwamnatin marigayishugaban kasa Umaru Musa Yar’Adua, Ikra Aliyu Bilbis, wanda ya tattauna da wakilin Muryar Amurka Nasiru Adamu El Hikaya kan wasu kyawawan halayen marigayin.

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Waiwaye Kan Rayuwar Marigayi Tsohon Shugaban Najeriya Umaru Musa Yar’Adua Wanda Ya Cika Shekara 11 Da Rasuwa