AREWA A YAU: Muhimmancin Shiga Tsakani Na Sarakunan Gargajiya Da Kan Yi Tasiri - Mayu 13, 2023

Nasiru Adamu

Shirin ya duba kundin tarihin yiwuwar dawo da wasu muhimman abubuwa da yankin arewa ke da su ta fuskar tattalin arziki da hadin kai.

Baya ga duba gudummuwar da dattawan farko na yankin su ka bayar wajen raya yankin ta fuskar noma da sauran sana’o’i, shirin ya kuma duba muhimmancin shiga tsakani da sarakunan gargajiya kan yi a baya.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Muhimmancin Shiga Tsakani Na Sarakunan Gargajiya Da Kan Yi Tasiri - Mayu 13, 2023