AREWA A YAU: Muhimmancin Kaucewa Yada Jita-jita Tsakanin Mabiya Addinai A Najeriya, Yuni 15, 2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Karyar da a ka yada kwanaki kan wasu kalamai da aka ce daga tsohon sakataren gwamnati Babachir David Lawal ta kawo rudani kafin a gano gaskiyar lamarin.

A cikin shirin na wannan makon mun tabo batun muhimmancin kaucewa yada jita-jita da wasu ke yi don neman ta da fitina tsakanin mabiya addinai a arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Muhimmancin Kaucewa Jita-jita Mai Kawo Fitina Tsakanin Mabiya Addinai, Yuni 15, 2022