AREWA A YAU: Kokarin Taimaka Wa Matan Arewa Da Ilimin Dogara Da Kansu, Nuwamba 9, 2022

Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin zai duba wasu bayanai ne masu muhimmanci na inganta rayuwar matan arewa ta hanyar karfafa shigar da mata makaranta da kuma koyawa wadanda ba su samu daman hakan ba sana’o’in hannu don samun dogaro da kai.

An fahimci cewa rashin shigar da mata masu yawa makaranta a arewa na daga abun da ke kawo koma baya ga matan da maida su rayuwar hannu baka hannu kwarya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU 11 09 2022.mp3