AREWA A YAU: Batun Muhimmancin Aikin Kwamitin Ladabtar Da Miyagun Iri - Mayu 10, 2023

Nasiru Adamu El Hikaya

Sabon shirin arewa a yau na wannan makon zai kawo karashen tattaunawa da mazauna unguwar Gyadi-Gyadi a Kano a kan muhimmancin aikin kwamitin ladabtar da miyagun iri.

Saurari shirin a sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

AREWA A YAU: Lamuran Da Su Ka Shafi Yankin Arewacin Najeriya Mai Jihohi 19 - Mayu 10, 2023