VOA60 AFIRKA: An Baiwa Hamata Iska A Majalisar Dokokin Uganda

Your browser doesn’t support HTML5

Sai kuma kasar Uganda inda fada ya barke cikin majalisa kasar bayan wata muhawara akan baiwa shugaba Yoweri Museveni wani wa’adin mulki bayan yayi shekaru talatin yana mulki.