Ana Kan Fuskantar Matsaloli Duk Da Budewar Iyakokin Najeriya Da Nijar

Your browser doesn’t support HTML5

Fatar  mutanen Najeriya da Jamhuriyar Nijar ta samun sauki bayan samun nasarar bude iyakokin kasashen biyu na fauskantar cikas saboda kawo yanzu ba a samu wani sauyi na azo a gani ba ni duk da yake Najeriya ta bude iyakokin ta tun makon jiya.