VOA60 AFIRKA: Ana Fuskantar Karancin Gapapuwa A Afirka Ta Kudu

Your browser doesn’t support HTML5

Daga karshe kuma a Afrika ta Kudu wata kungiyar mai kulla da bayarda gapapun mutane kiyauta , ta ce ta na fuskantar karacin gapapuwan yayinda ta gudanarda dashe kasa da 400 a shekara, yayinda mutane fiye 4300 na bukatar a yi musu dashe.