An Samu Raguwar Masu Kamuwa Da Cutar Maleriya Da Kashi 50 Cikin Dari A Kasar Kenya

Your browser doesn’t support HTML5

A Kenya an samu raguwar masu kamuwa da cutar Maleriya da kashi 50 cikin dari a cikin shekaru goma da suka gabata kamar yadda ma’aikatar lafiya ta Kenya ta sanar da sabbin dabarun kawar da cutar zuwa 2030.