VOA60 DUNIYA: An Saki Joshua Wong Tare Da Nathan Law a Hong Kong
Your browser doesn’t support HTML5
A Hong Kong kuma an saki yan gwagwarmaya masu fafutukar demokratiya Joshua Wong tare da Nathan Law akan baili bayan kamasu da aka yi a shekarar 2014 saboda rawar da suka taka wajen yin zanga zanga.