An Kashe Mata 'Yan Kunar Bakin Wake Kafin Su Kashe Wani

Your browser doesn’t support HTML5

Jami'an soja sun hallaka wasu mata biyu 'yan Kunar-bakin-wake da suka shiga kauyen Mammanti dake Mulai. Babu wanda ya mutu ko ya ji rauni a bayan wadannan maharan.