An Gurfanar da Masu Kisan Hanifa a Kotu

Your browser doesn’t support HTML5

An fara daukar matakin ladabtar da wadanda suka yi garkuwa da kuma kashe Hanifa tare da gurfanar da Abdulmalik Tanko malamin makarantar Nobel Kids da ya yi garkuwa ya kuma kashe Hanifa da kuma mutane biyu da ya hada baki da su lamarin da ya harzuka matasa suka bi dare suka cinnawa makarantara wuta.
An fara daukar matakin ladabtar da wadanda suka yi garkuwa da kuma kashe Hanifa Abubukar, tare da gurfanar da Abdulmalik Muhammad Tanko malamin makarantar Nobel Kids da ya yi garkuwa ya kuma kashe Hanifa, da kuma mutane biyu da ya hada baki da su, lamarin da ya harzuka matasa suka bi dare suka cinnawa makarantara wuta.