An Gudanarda Bikin Ranar Tunawa Da Nakasassu A Maiduguri

Your browser doesn’t support HTML5

An ayyana ranar 3 ga watan Disemba ta kowace shekara Ranar Nakasassu, ranace da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da nakasassu na duniya. A Maiduguri wasu nakassasu sun bayyana muna korafe korafensu domin duniya ta sa taimaka musu.