An Gudanar Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Ibadan Na Jihar Oyo

Your browser doesn’t support HTML5

a jihar Oyo mambobin NLC sun shiga zanga zangar gargadi na kwanaki biyu. Shugaban Kungiyar a jihar, Kwamred Kayode Martins, ya ce rayuwa ta yi wuya a Najeriya saboda tsadar kayan masarufi.