BIDIYO: An Gudanar Da Taron Fadakarwa Na Duniya A Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka

Your browser doesn’t support HTML5

Alhamisar nan aka gudanar da wani taro na kasashen duniya a ma'aikatar harkokin wajen Amurka a kan yadda za atinkari matsalolin da kungiyar Daesh ko ISIS da saurai kungiyoyin ta'addanci suke haifarwa a sassan duniya dabam dabam.