An Gudanar Da Makon Lauyoyi Wanda Ya Mayar Da Hankali Ga Babban Zaben 2023 A Jos

Your browser doesn’t support HTML5

Masu jawabi a wurin taron lauyoyin sun yi tsokaci kan al’amura da suka hada da batun karba-karba, da batun addinin ‘yan Takara, da alkawuran ‘yan siyasa da kuma muradun jama’a.