VOA60 AFIRKA: An Gano Gawarwakin Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Na Kasar Tanzania Guda 15
Your browser doesn’t support HTML5
An gano gawarwakin dakarun wanzar da zaman lafiya na kasar Tanzania guda 15, da aka kashe a wani hari da ake zargin ‘yan tawayen Uganda ne suka kai a makon da ya gabata.