VOA60 DUNIYA: GHANA An Fara Gudanar Da Zabe A Ghana

Your browser doesn’t support HTML5

An fara gudanar da zabe a Ghana, inda Shugaba John Mahama ke kokarin a sake zabenshi a wa’adi na biyu kuma na karshe.