VOA60 DUNIYA: An Fara Gudanar Da Aikin Hajji Na Kwanaki Biyar Mecca

Your browser doesn’t support HTML5

Saudi Arabia: an fara gudanar da aikin hajji na kwanaki biyar inda dubban jama’a zasu fara zagaya ka’aba dake Mecca, da yin addu’oi.